shafin koyon indianci baya kula da abubuwan dake kunshe a wasu bakin shafuka.ka'idojin mu shine ba mu yarda ka juyi wani abu ba awannan shafi ka wallafa a wani shafi daban da wata mummunar mafuna;kamar abinda ya shafi karya, cin zarafin wani da kuma abinda ya shafi haking a yanar gizo.sannan babu yarda kayi amfani da wannan shafi ta wata hanya daban misali ka nadi bayanai a wannan shafi aika wa mugayen mutane. Daga karshe:duk abinda ya sabawa shari'a bai halatta ka aikata shi a wannan shafi ba. Yin haka ka'iya jawo fushin masu wannan shafi da kuma hukumomi.Da fatan za'a kiyaye.